1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Taba ka Lashe 13.12.2023

Al Amin (HON)December 12, 2023

Shirin ya duba al'adai kabilar Kanuri ko Bare-Bari wadanda suka yi fice wajen amfani da turaren wuta da sauran nau’in turare da ake amfani da su wajen sa kamshi a daki ko ofis ko kuma wurin sana’a

https://p.dw.com/p/4a54M