1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Malamin jami'a mai sana'ar wanzanci

August 1, 2023

Wani malamin jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsimma a jihar Katsina da ya kai matsayin farfesa ya hada koyarwar da yake da sana'ar wanzanci da ya gada daga iyayensa. Farfesan na yiwa mutane aski da yiwa yara kaciya da kuma cirewa jarirai angurya da makamantansu, kamar yadda zaku gani a wannan faifan bidiyon.

https://p.dw.com/p/4UbgG