Samun Haɗin Kan Jamus | 06.11.2009
Hotuna a kan rushewar katangar Berlin
A cikin waɗannan hotuna ana iya ganin yadda al'amura suka kasance a tsofuwar Jamus ta Gabas da kuma yadda aka kai ga rushe katangar Berlin da sake haɗewar yankunan gabashi da yammacin Jamus a shekara ta 1989.









