1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Goyan baya ga Mohamadou Issoufou

February 10, 2011

Jam'iyyar PNDS Tarayya a Nijer ta fara samun goyan baya dangane da zaɓen shugaban ƙasa zagaye na biyu domin kafa gwamnati.

https://p.dw.com/p/10FDT
Mahamadou Issoufou, ɗan takarar neman shugaban ƙasa a NijerHoto: DW

Bayan da jam'iyyar Africa Lumana, wadda ta zo ta uku a zaɓen shugaban ƙasa zagaye na farko ta bayyana goyan bayanta ga jam'iyyar PNDS Tarayya ta ɗan takarar neman shugaban ƙasa Mouhammadou Isoufou, a halin yanzu haka ana daɗa samun ƙarin jam'iyyun siyasa dake nuna goyan bayansu a fafutukar neman a dama da su a sabuwar gwamnatin da za a naɗa a Janhuriyar Nijer nan gaba a wannan shekara. Ga dai wasu rahotannin da wakilanmu na biranen Tahoua da Agades suka turo mana akan ire-iren martanin da jam'iyyun siyasar ke mayarwa a sassa daban-daban na ƙasar.

Mawallafi: Ahmad Tijani Lawal
Edita: Mohammad Nasiru Awal